wace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu??? Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama. Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae ne domin cigabansu yayinda San Kai na rayuka qalilan ke tauye cigiban alumma da qasa baki daya. Da an anbaci kalmar siyasa kowa Allah wadai yakeyi da Wanda y kirkiri kalmar saboda mu a QASARMU Ana anfani da kalmar ne ta hanyar yin qarfa qarfa da babakere yayinda rayukan talakawa suka Zama kamar rayukan kiyashi Wanda baa maidashi abakin komae b. A yayinda komae ke neman tabarbarewa baa rasa masu kishin qasa, masu kishin kansu haka Kuma masu San ganin cigaban alummar QASARMU!!! Ba lallae se k kasance Dan siyasa b sannan zaka iya kawo gyara ko cigaba acikin qasaba. Yan jarida n daya daga cikin mutanen da alumma suke yarda da duk zancensu Wanda hakan yabasu damar yada abinda suka ga dama matuqar dalolin amurka zasu shige aljihunsa. Seadae a hakan baa rasa n gari Wanda zasuyi fatali d wnn CI bayan da ake qoqarin lakabawa QASARMU. KU BIYONI A CIKIN LITTAFIN QASARMU A YAU DAN JIN TAYAYA KUMA SU WAYE YAN QASA NA GARI MASU BURIN CIGABAN QASARMU!!!!
32 parts