Littafin NA DAWO cigaban littafin JARRABAR RAYUWA. Ta dawo ne dan ta Éauki fansa akan rasuwar Æanwarta. Tana zargin mariÆiyarta da kisan. Macen da ta maida ita mutum,tayi Éawainiya da ita tun daga yarinta har girma,ta damu da damuwarta,ta bata ilmin da take taÆama dashi,amma duk ta watsar da wannan halaccin saboda wani dalili nata.....
Ta wani Éangaren labari ne akan Sabina mace mai sickler da brain tumor,iyayenta ne sanadiyar lalacewarta,sai kuma gashi soyayya ta shiryar da ita,duk da cewar har yanzu bata samu soyayyar ba.