Kano ta dabo tumbin giwa ko dame kaxo anfika. Wata anguwa ce mai kyau na hango tare da tsari,dan kaf gidajen gurin sun hadu ba karya,can na hango wani gida kerarre wanda yafi ko wanne tsari da kyau acikin anguwan mai suna KURNA.
Creative Commons (CC) Attribution