Labarin d'an bature labarine dayazo muku da sabon salon rubutu, wanda ze nishad'antar fad'akar yakuma wa'azantar, labarine akan yarinya yar mulki me tak'ama da nera, wacce take likita a b'angaren mahaukata, ko wacce gwagwar maya zata sha? ko mecece k'addararta? ku boyoni domin jin yanda zata kaya...All Rights Reserved