" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa"
"Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"
Sign up to add 𝐇𝐚𝐤𝐚 𝐧𝐚𝐚𝐚 𝐦𝐢𝐣𝐢𝐧 𝐲𝐚𝐤𝐞 to your library and receive updates
or
" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa"
"Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirk...