BAYYANAR ƁOYAYYAN SIRRI NA MUSAMMAN, LABARI MAI ƁANGARORI GUDA BIYU, MASU ƊAUKE DA CHAKWAKIYAR AL'AMURAN RAYUWA DA SOYAYYA ME BAN AL'AJABI. "WANNAN SIRRIN DA ZAI BAYYANA YANA DA MATUƘAR AMFANI GA DUKKAN JINSI NA HALITTAR BIL'ADAMA IN JI (YAREEMA ƊAN SARKIN FARAREN ALJANUN GADO NA GIDAN SARAUTAR GIDANSU SUNUSI LAMIƊO SUNUSI TSOHON SARKIN KANO)" KARKU BARI YA ƘARE BAKU KARANTA BA, DOMI SHIƊIN NA MUSAMMAN NE.