Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad'e.
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.