Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
50 parts Complete Maturelabarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,.........
A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu.
In Summary........
Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,......
mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba .......
shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!????
****************
Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano,
kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba,
hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta.....
shin ko zata gansu raye? ko amace????????