Default Title - ABDUL JALAL (2020)
  • Reads 73,058
  • Votes 2,745
  • Parts 117
  • Time 27h 34m
  • Reads 73,058
  • Votes 2,745
  • Parts 117
  • Time 27h 34m
Complete, First published Aug 31, 2020
Labarin wani matashi daya riga ya gurbata rayuwarsa da shaye2 da raina iyayensa, tareda wata matashiyar yarinya 'yar baiwa wadda bata magana biyu, kowa ya shiga gonarta setayi maganinsa wadda ta dage tsayin daka wajen ganin ta sauya akalar Rayuwar ABDUL JALAL zuwa hanya madaidaiciya.
Labari me cike da ban tausayi hatsaniya kauna, cin amana daukar fansa, tareda sadaukarwa kubiyoni domin jin yadda zata kaya
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add Default Title - ABDUL JALAL (2020) to your library and receive updates
or
#78rudeness
Content Guidelines
You may also like
BA KOWANE SO BANE....... by Ouummey
56 parts Ongoing
So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita. Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu. Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura. Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba. Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta. A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu. Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi???? #Aimah #Sa'adah #Masdooq #hatred #jealous #depression #destiny all in; #love_story_2024
You may also like
Slide 1 of 20
BA KOWANE SO BANE....... cover
A DAREN AURENA(SABON SALO) cover
Transmigrated as the ill 2nd Prince (BL) cover
Tagwaye (Identical twins)  cover
Banaji Bana Gani  cover
FANSA KO ƘIYAYYA? cover
Hameeda( Into the web ) cover
Wendizzy's Writer Room cover
KALLON KITSE cover
NURAAZ(treasure of noor) cover
TAME GARI cover
Grihini(गृहिणी)  cover
Fingerprints cover
KUNDIN QADDARATA cover
The Lonely Goddess cover
TASNEEM 2 in Tasneem series✅ cover
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) cover
WEDNESDAY, watching the movies  cover
MUGUN ZALUNCI cover
SADAUKARWAR SO..!! cover

BA KOWANE SO BANE.......