Labarine akan masarauta biyu inda masarauta d'aya takasance ta mayu a chan wata duniyar ta daban, taya kuke tunani soyayya zata k'ullu tsakanin mutum da maye.
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.