Story cover for SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) by missxoxo00
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)
  • Reads 88,314
  • Votes 3,433
  • Parts 20
  • Time 10h 28m
  • Reads 88,314
  • Votes 3,433
  • Parts 20
  • Time 10h 28m
Complete, First published Sep 03, 2020
Who doesn't love a short love story? 💕
Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU
All Rights Reserved
Sign up to add SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) to your library and receive updates
or
#764story
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
*ƘARFE A WUTA* cover
SOORAJ !!! (completed) cover
GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story) cover
MEKE FARUWA cover
A Sanadin Tsaraba cover
AMAANI COMPLETE ✔️ cover
KWANTAN ƁAUNA cover
RUWAN DAFA KAI 1 cover
رقصة الدم الاخيرة cover
RIBAR UWA (Hausa novel) cover

*ƘARFE A WUTA*

12 parts Ongoing

*A lokacin da doka, ke ƙoƙarin yaƙi da ta'addanci, ko ta halin ƙaƙa, an samu naƙasu a sanadiyyar bara gurbi, da masu yi wa dokar bi ta da ƙulli. Nasara na daf da samuwa, soyayya ta yi kutse, wurin gwamutsa ƙaddarori biyu wuri guda. Ga soyayya da ta'addanci ga kuma doka, ko wane ɓangare ne mai gaskiya? Waye zai yadda ya bi wani *ƘARFE A WUTA ka fi ƙarfin ɗauka da hannu....ƘARFE A WUTA sai dai kallo. Ƴar kasada ce, kuma mai kishin ƙasa a zatonta komai zai zo da sauƙi, kamar yadda take hangensa, sai dai ƙaddara ta shammace ta, abun harinta ya zama abun bawa kariyarta*