AKAN Y'ATAH LITTAFI NE DA YA KUMSHI ABUBUWA DA DAMA, AKWAI DARUSSA A CIKIN SHI DA, DANA SANI AKWAI RUDANI DA FIRGICHI DA BAN TAUSAI. BA KARAMIN ABU BANE BA LOKACIN GUDA KA GANO WANI BABBAN AL'AMARI GAME DA RAYUWAR KA, WANDA LOKACI GUDA YA TARWATSA MAKA DUK WANI FARIN CIKI DA BURI NA RAYUWA..,.......