kotu
  • Reads 14
  • Votes 1
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 14
  • Votes 1
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Ongoing, First published Sep 06, 2020
Wata Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta bayar da umarnin tono wani mutum daga kabarinsa bayan mako daya da binne shi.
Mataimakan shugaban hukumar Hisbah ta jihar mai kula da ayyuka na musamman Sheikh Muhammad Al-bakri ne ya tabbatar wa BBC wannan lamari a ranar Talata.
Kotun karkashin jagorancin Mai shari'a Sani Yola ce ta bayar da umarnin a yi wa gawar sutura kasancewar hukumar Hisbah ta roki kotun da ta bai wa asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano umarnin bayar da gawar wani mai suna Abdullahi Obinwa ga iyalansa domin binnewa kamar yadda addinin musulunci ya tanada.
Da gaske Kungiyar Amnesty ta ce za ta ceci Maryam Sanda?
Hukumar yaki da rashawa tana binciken ma'aikatan Masarautar Kano
Muna kokarin sasanta Ganduje da Sarkin Kano -Ibrahim Shekarau
Bayan wannan umarni ne kuma aka samu akasi aka musanya gawar da ta wani dan kabilar Igbo mai suna Basil Ejensi.
Hakan ya sa wasu 'yan kabilar Igbo garzayawa kotun Ustaz Ibrahim Sarki Yola inda suka bayyana wa kotun cewa an yi musu musanyar gawa.
Bayan ta saurari jawabinsu ne kuma, kotun ta bayar da umarnin a hako gawar da ta bayar da umarnin binnewa mako guda da ya gabata.
A cewar Al-bakri, janyewar da shaidu suka yi ne ya sa kotun ta yanke huku ok
ncin bayar da gawar.
Sai dai kawo yanzu, ba a san inda gawar wancan mutumin da hukumar ta Hisbah take da'awar cewa ya musulunta ba.
Amma tuni hukumar ta Hisbah ta ce sun fara bincike kan lamarin saboda akwai 'alamun lauje cikin nadi'.
Wasu bayanan kuma na cewa matar mutumin da aka ce ya musulunta wanda kotu ta yi umarnin binne shi bisa tanadin addinin musulunci, ta yi batan dabo
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add kotu to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
No Going Back cover
အန်တီ့အချစ်ဦးမောင် cover
𝐊𝐚𝐚𝐦𝐢𝐥 cover
The Badass Mafia Queen: The rise of power cover
WOSO Oneshot cover
Indian short stories cover
ဤဌာနေ... မြေစစ်ကိုင်းဆီမှ... (Completed) cover
Oneshots  cover
Tera Deedar Hua 🖤🥀🖤 cover
👩🏻‍❤️‍👨🏻❤️❤️❤️  (sidnaaz) 🔥🔥🔥🥵🥵🥵 cover

No Going Back

14 parts Ongoing

𝘙𝘢𝘯𝘥𝘰𝘮 𝘙𝘦𝘢𝘭𝘪𝘵𝘪𝘦𝘴 Book 3 Unforgivable Series #2 Where should your husband be when you're having a difficult, risky pregnancy? Right by your side! Where was he though? With his childhood best friend and business partner, partying, kissing and making out or worse. All marriages have ups and downs, but once you take a one-way route of cheating, there is No Going Back.