Labarin wasu qawaye ne da suka shaqu da juna, bacci kawai ke rabasu dukda wani lokacin sunan kwana tare, Allah ya azurta daya daga cikin su da arziki dayar kuma se rufin asirin Allah, Ana haka daya daga cikin su tayi aure daga karshe daya ta cutar da yar uwar taAll Rights Reserved