TASNEEM 2 in Tasneem series✅
6 parts Complete "'Daliba ta a makaranta ze aura"
"......Se da na gama kwalliya na sa kaya fa, sannan na fita nayi kwaskwarima na 'dauraye qafa na da hannu na, ni brush 'din ma banyi ba chewing gum na sa a baki na"
"......babu boka babu malam amma se zaman gidan se ya gagare ki matuqar baki shiga taitayin ki ba"
"Ramla bazan iya zaman gidan Aryan ba wallahi matar shi tayi bake bake akan komai, kyawawan halin ta sunyi yawa"
"Wallahi Aryan matar ka muguwa ce..."
"Ai harkan qananan yara yake nunawa dole ayi mai magana irin na qananan yara, ni dai a gani na wallahi Aryan be da cikakken hankali"
"Ki rufa mun asiri dan Allah Husnah"
"Ta tabbata ba ke kika haifi Airah ba"
"Mummy, Fardeen ma ba ni na haife shi ba"
"Siyan baki? Ni za'a yi ma siyan baki, A'a roqo dai"
"Abunda kike taqama da shi ma babu yanzu, duk kin qo'de"
"Nima da na ga dama da se in rabu da kai tunda da na aure ka fuskan ka lafiyan shi qalau"
Meet TASNEEM FARHA a strong lady with great personality, she is a woman every lady would wish to be, let's follow her on this journey and see where she would lead us to❤️
Kar ku bari a baku labari!!!!