Kai Ne 💞 Zuciyata 💕{Åñtåã Qål-ßii}
  • Reads 291
  • Votes 14
  • Parts 17
  • Reads 291
  • Votes 14
  • Parts 17
Ongoing, First published Sep 16, 2020
Labarin kAI 💕NE💞 ZUCIYATA❤

Labarin Sudais da Imran dan minister. Soyayar sudais tayima Imran katutu acikin zuciyarsa ama yana fargabar fuskantarsa da maganar. Minister baban Imran ya nemoma dansa malamin gida, dalilin faduwar da danasa yakeyi. Sudais ya kasance malamin imran na gida ama duk da kasancewarsu atare haryanxu Imran baida kwarin guiwar falasa masa sirrin zuciyarsa.

Wanene sudais..?
Garin yaya yazama malamin Imran.
Miyasa Imran baya aiki a boko?
Koh Imran yasan sudais kafin yazama malaminsa?
Miyasa Imran ke kaunar sudais?
Shin, sudais naji irin yada imran keji akansa?

Domin jin amsoshin wa'enan tanbayoyin saikubiyomu cikin labarin Kai ne zuciyata.
All Rights Reserved
Sign up to add Kai Ne 💞 Zuciyata 💕{Åñtåã Qål-ßii} to your library and receive updates
or
#2romantic
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
INOCENTES  cover
Die Groot Geheim cover
تملگت اخي cover
MONSTER cover
Ayline Naveria Xaviera  cover
Two-faced  cover
LA CHICA  EN LA PISINA  cover
frankoXsamuel cover
Eres Tú (+18)  cover
Apa Ada Rumah cover

INOCENTES

6 parts Ongoing

Toda chica necesita ser salvada de su inocencia Que no la permite ver el mundo con una realidad clara. *** Esta es Anna Woods una adolescente que disfruta de su juventud de una forma muy sana y limpia , pero, qué pasaría si su mundo se vuelve patas arriba ? Quién vendrá a ponerme el mundo de tal forma ?