DARAJAR MACE
  • Reads 1,614
  • Votes 130
  • Parts 8
  • Reads 1,614
  • Votes 130
  • Parts 8
Ongoing, First published Sep 24, 2020
Guru so nake ku fafe minshi kamar yadda ake fafe gwangwani karku raga masa ko da wasa ku tabbatar kun koya masa hankali.

Da sunan Allah mai rahma maijin qai
Wannan labarin qirqirane banyishi domin cin zarafin wata ko wani ba.

                 💞 Page1 💞
Mama ki taimakeni dan Allah karki bari baffa ya auramin wancan tsintaccen bana sonshi kamal nake so dashi zanyi rayuwa dan Allah ki taimaki rayuwata idan na rasa Kamal mutuwa zanyi ta qarasa cikin matsanancin kuka mai cike da tsantsar tashin hankali.
Haba zeenatu nace ki kwantar da hankalinki idan kinga anyi auranki da wancan tsintaccen to ki tabbatar cewa ni harira bana numfashi,auranki da kamal kamar anyi angama domin awannan karon bazan lamunta ba domin nima inada haqqi akanku daza ake min hawan qawara,banda san kai ya aurawa khairiyya mana ko dan ita uwarta shafaffiya damaice"yar gaban goshi to nima na daina dauka ta qara cike da bacin rai.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Khairiyya tunanin mai kake haka kwana biyu Ina hankalce dake kin rage walwala mai yake damunki cewar Ammi tana kallonta, shiru tayi to ita mai zatace shin cewa zatayi soyayyar Ahmad ce tasata damuwa ko kuwa cewa zatayi"yar uwarta dazai aurane yasata cikin damuwa,kin yi shiru idan baki fadamin ba wazaki fadawa ko kina da wata uwar bayanni ta tsinkayi muryar Ammi,bakomai Ammi kawai Ina tausayawa ya Ahmad ne tunda Baffa ya masa maganar auren nan yak cikin damuwa,shi Ahmad dinne ya fada miki haka cewar Ammi tana kallonta,a'a Ammi ni ce dai nake ganin haka,to yazamuyi khairiyya Baffanku ne sha'aninsa sai shi babu mai lanqwasa shi sai kawu Bala,saidai mu taya yaron nan da addu'ah domin Ina tausaya masa kasancewarsa mai haquri.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Ahmad ga wannan dubu talatinne sai ka fara rage gyaran gidan,gobe idan Allah ya kaimu zan je daqaiyyawa nasanarda kawu bala shawarar dana yanke domin zancen bana waya bane,to Baffa nagode Allah ya qara girma na gode cewar Ahmad da kansa yake
All Rights Reserved
Sign up to add DARAJAR MACE to your library and receive updates
or
#5cinamana
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Story Of Intersex Boy(unicode and zawgyi) cover
ပြန်တင် အပြာစာအုပ်များ cover
ကြင်နာသူသာ ကြည်ဖြူမယ်ဆိုရင် cover
"လခွမ်း အုပ်ကြီးဖြစ်ရတာလွယ်ကူမနေဘူးဟ"(Completed ) cover
ငါ့အစ်ကိုက ငါ့ရည်းစားအဖြစ်ကနေ ငါ့ယောက်ျားအဖြစ်ကိုရောက်သွားခဲ့တယ်။ cover
⚠️ Sex Parallel // (Taekook One Shot Collection) cover
ထန်တဲ့အကြောင်း cover
တိမ်တိုက်လင်းညို( အိမ့်ဂျူး)  မိုးသည်းသည်း cover
Maddamsir: And I Don't Want To Say Goodbye.. cover
අභිසස්  cover

Story Of Intersex Boy(unicode and zawgyi)

26 parts Ongoing

အလြန္ရိုင္းပါတယ္ ဘာဗဟုသုတမွမရွိပါဘူး ကိုယ္စိတ္ကိုႏႈိင္ေအာင္ထိန္း wattpad ကိစၥ wattpad မွာထားခဲ႔ ဖင္မယားနဲ႔ ok အသက္မျပည့္ေသးရင္ ေဝးေဝးေဂ်ာင္း not for kid, all right