Labari wanda yake dauke da abuwawa da dama wanda wani sashen labarina ya farune agaske wani kuma nadai rubata nai kawai labarine mai dauke da tausayi halacci butulci cin amana bari dai inta qaice muku ku garzayo kada ku bari abaku labariAll Rights Reserved