FATU A BIRNI (Complete)
  • Reads 61,376
  • Votes 2,222
  • Parts 18
  • Time 2h 14m
  • Reads 61,376
  • Votes 2,222
  • Parts 18
  • Time 2h 14m
Complete, First published Sep 26, 2020
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that."

  Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take.

 Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi  kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. 

Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba.

  Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake.
 
Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. 

 Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.

Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?

Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba?
 
Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta;
 
Fatu- Matar Sultan.
Fatima- Budurwar Sultan.
All Rights Reserved
Sign up to add FATU A BIRNI (Complete) to your library and receive updates
or
#136girlpower
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
'YAN ABUJA cover
MAKOCIYA TA (HAUSA NOVEL) cover
Super Smash Bros. (Various Characters) X Reader cover
Mai Tafiya cover
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED) cover
BAKAR WASIKA cover
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) cover
The Plan//solby✔ cover
•Y. Nishinoya x Reader• cover
Siara-The unwanted daughter in law  cover

'YAN ABUJA

37 parts Ongoing

A koda yaushe mu dinga tunawa da maganar Malam Bahaushe da yake cewa "Kwad'ayi mabud'in wahala ne".....