CANJIN MUHALLI

CANJIN MUHALLI

  • WpView
    Leituras 4,889
  • WpVote
    Votos 265
  • WpPart
    Capítulos 10
WpMetadataReadEm andamento1h 54min
WpMetadataNoticeÚltima atualização seg, jun 3, 2024
WpInfo
Ficção
Romance
Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruwa da zuriyarsu ba. Cikin son nisanta kanta da mahaifinta wanda take ganin laifinshi ne sanadiyyar rugujewar farin cikinsu yasa Jidda ta ƙaura daga Nigeria zuwa USA domin ƙarisa shekararta ta ƙarshe na secondary school. A wannan sabon muhallin ne Jidda ta haɗu da mutane farar fata wanɗanda wasu daga cikinsu suka ɗauki duniya gurin baza koli. Shin wace irin rayuwa Jidda zata yi a cikin su? Kuma menene zai faru idan tarihi ya nemi maimaita kanshi? Labari ne mai salo na daban akan waɗanda muke karantawa kullum. And it's a FREE BOOK!!! NOTE: May contain some matured contents.
Todos os Direitos Reservados
#113
hausanovels
WpChevronRight
Junte-se a maior comunidade de histórias do mundoTenha recomendações personalizadas, guarde as suas histórias favoritas na sua biblioteca e comente e vote para expandir a sua comunidade.
Illustration

Talvez você também goste

  • BA NI DA IKO...
  • DUHUN RAYUWA
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • SANADI
  • DANISH HAIZIQ |✓
  •  AFRA
  • SHAREEF 2023
  • MUNA SON JUNANMU
  • 𝐌𝐄𝐍𝐃𝐈𝐍𝐆 𝐇𝐈𝐒 𝐒𝐎𝐔𝐋 (𝐎𝐆)

🖤 BA NI DA IKO... Rayuwa ta ɗauke ta zuwa wani wuri da ko a mugun mafarki bata taɓa tsammani ba. A hannunta akwai sarƙa, a zuciyarta akwai raɗaɗi, a idanunta akwai hawaye. Ta yi ƙoƙarin gudu daga ƙaddara, amma ƙaddarar ta riga ta fi ƙarfinta. Ta so ta yi ihu, amma muryarta ta mutu tun kafin sautin ihun ya fita. Ta so ta yi zaɓi, amma ƙaddara bai bata damar yin hakan ba... Ita mace ce ƴar shekara goma sha bakwai, amma tun daga yarintarta ƙaddara ta jefa ta cikin duhu mai tsanani... A lokacin tafiya cikin wannan duhu ne ta fahimci gaskiyar kalmar: "Ƙaddara ba ta tambaya ko kana da iko ko babu, sai dai ta tilasta maka yin abin da take so..." ©Fareeda Abdallah *Littafin kuɗi ne, akan farashin 1k kacal. Masu niyyar siya za su tura kuɗi a cikin wannan account ɗin 5407827015, FCMB, Farida Abdullahi. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar 07039080978 Domin samun damar shiga group ɗin da za'a dinga posting a Telegram.*

Mais detalhes
WpActionLinkDiretrizes de Conteúdo