Labari ne akan wata budurwa zabiyan sun tsangwameta tarasa mai aurenta,bata da ikon fita yara sun riqa gudu suna mata kallon abun tsoro mahaifinta saboda tsabar jahilci yace ba"yarsa bace duk mai ya jawo haka saboda bambanci halitta shin ya rayuwar wannan baiwar Allah zai kasance cikin mutanan da suke da qarancin Ilmin addini dana boko ku biyo ni cikin wannan labari mai suna Tsangwama 😥 wannan labarin yasha bambam da kowane littafi labari ne mai taba zuciya!All Rights Reserved