Littafin DAWA ZANYI KUKA.? Littafi ne da ya kunshi abubuwa da dama. yaudara, cin'amana, tsantsar soyayya, butulci, sannan littafi ne wanda yake fadakarwa, ilimantarwa, wa'azantarwa, nishad'antarwa, gami da tarbiyantarwa. hmmm saima dai ka karanta domin bayanina bazai gamsar ba.All Rights Reserved