Labarin matashin saurayine da ya maida kayan maye ruwan shan sa,yasa mahaifansa zubar qwallah baya ganin mutuncin kansa balle yaga na wani ya wofintar da martabar da Allah ya masa ta kasancewarsa Dan Adam ya cutar da mutane ya zaluncesu,sakaiyya ta riskeshi yana tsaka da jin dadinsa duk mai ya jawo haka?All Rights Reserved