BIR NEFES

BIR NEFES

  • WpView
    Reads 72
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 4
WpMetadataReadOngoing1h 34m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Nov 2, 2025
WpInfo
Fiction
Action and Thriller
Kunci rayuwa, zafin rashin masoya, soyayya mai zafi haɗi da gwagwarmayar neman yan uwa. Sunana Elif... Rayuwa da neman ceto kai da burin canza ƙaddaran rayuwa ya maida ni namijin dole. Babu soyayya a zuciya nah, babu sha'awa a littafi na sai buri da fatan ɗaukar fansa. Shin akwai zuciya a ƙirjina kuwa? Shin akwai wani abu wai shi soyayya cikin littafin rayuwa na? Action/Romance
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • Dr Azeema
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
  • LABARIN AURENA
  • MATAR AMEER
  • AL'AJABIN SO
  • MAMANA CE
  • MUNA SON JUNANMU
  • ABUNDA KE 'BOYE...

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

More details
WpActionLinkContent Guidelines