Labarine nawata yariya data tashi a unguwar geto wace uwarta ta cusa mata shegen kwadayi da burin son saita auri me kudi danta mallaki manyan moto ci da gidaje, hakan yasa uwarta bin malamai da bokaye dan sama ma yarta sa'a daga karshe tafada hannun muguwayen mutane tasanadin kawarta da takaita tabarota. Hattara iyayyeAll Rights Reserved
1 part