ILLAR AUREN DOLE, Littafine mai tsawon gaske, littafin zai mana nuni ne ta sigar da iyaye suke bi domin tursasa 'yayansu su Auri wanda basa bukata domin cimma wani buri na iyayen ku biyo domin jin yadda zata kasance mungode
Todos los derechos reservados