Story cover for FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) by MuntasirShehu
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)
  • WpView
    Reads 740
  • WpVote
    Votes 42
  • WpPart
    Parts 11
  • WpHistory
    Time 2h 48m
  • WpView
    Reads 740
  • WpVote
    Votes 42
  • WpPart
    Parts 11
  • WpHistory
    Time 2h 48m
Ongoing, First published Oct 17, 2020
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanunsa suka rufe ya aikata wani al'amari wanda shi ya zama silar ginuwar labarin. 
A ƙarshe ya samu biyan buƙatarsa sai dai kuma hakan ya zame masa wani babban ƙalubale a rayuwarsa.


A gefe guda kuma labarin ya ƙunshi tsantsar soyayyar uwa da irin sadaukarwarta ga yayanta.

Har ila yau labarin na kunshe da rikitacciyar rayuwa da kuma gagarin da ya mace ke fuskanta lokacin da ta rasa komai.

Ku dai ku biyo ni sannu a hankali cikin labarin FATIMA ZAHRA SA'EED.


Me yasa take kiran kanta da wannan sunan?
All Rights Reserved
Sign up to add FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) to your library and receive updates
or
#6sadaukarwa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
ISMUHA ZAINAB Completed cover
SHAREEF 2023 cover
RAYUWA TA THE NOVEL cover
DARE DUBU cover
TAFIYAR MU (Completed) cover
🌍BANI DA MADOGARA🌍 cover
KUSKURE ƊAYA TAK cover
DA AURENA cover
TSINTACCIYA cover
BAKAR WASIKA cover

ISMUHA ZAINAB Completed

42 parts Complete

Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba. MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa... Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.