ƘAWATA CE
  • Reads 1,851
  • Votes 191
  • Parts 22
  • Time 3h 1m
  • Reads 1,851
  • Votes 191
  • Parts 22
  • Time 3h 1m
Ongoing, First published Oct 27, 2020
Labari ne akan ƙawaye biyu masu halayya ɗaya! Labarin sadaukarwa a inda bata kamata ba! Ƙauna marar algus! Yarda marar iyaka! Aminci marar gudana! Tafiyar hawainiya da rikiɗewarta! Idan kun fara zaku so jin tafiyarsa.
  
  "Ita kaɗai ce ƙawar da na taso na buɗi ido da ita! A yanzu ba kallon ƙawa nake mata ba face 'yar uwar da muka futo ciki ɗaya! Tabbas Nabeela ƘAWATA CE! Bana buƙatar rakiyar kalmarka da kuma musauya min tunani akan sanin ko wacece ita? Domin na daɗe da sani ko wacece ƘAWATA!"
  
"Mutane suna da ɗabi'ar manta alkhairi da kuma gudun Famfalaƙi a lokacin da suka samu dama. Sai dai ni ba zanyi gudu saboda nasarar da ta kusanto gare ni ba, sai dan ƙawar da ta bani komi nata dan na zama komi!"
   
    Idan kun fara zaku fahimci hakan.
All Rights Reserved
Sign up to add ƘAWATA CE to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
𝒄𝒂𝒄𝒐𝒆𝒕𝒉𝒆𝒔[𝒚𝒂𝒏𝒅𝒆𝒓𝒆 𝒂𝒓𝒄𝒂𝒏𝒆 & 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓] cover
mad woman, ˢʷᵉᵉᵗᵖᵉᵃ  cover
خذني بيدك من بين العالم cover
Politician's Love  cover
The Flash: The Fastest Man Alive (Male Reader Insert) cover
The Green Flame cover
غوث الانشطار  cover
Tensura: The Abyss Demon cover
333 ONLY HALF DEVIL  cover
BINI ONESHOTS cover

𝒄𝒂𝒄𝒐𝒆𝒕𝒉𝒆𝒔[𝒚𝒂𝒏𝒅𝒆𝒓𝒆 𝒂𝒓𝒄𝒂𝒏𝒆 & 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓]

27 parts Complete

𝒄𝒂𝒄𝒐𝒆𝒕𝒉𝒆𝒔 (𝒏.) 𝑨𝒏 𝒊𝒓𝒓𝒆𝒔𝒊𝒔𝒕𝒊𝒃𝒍𝒆 𝒖𝒓𝒈𝒆 𝒕𝒐 𝒅𝒐 𝒔𝒐𝒎𝒆𝒕𝒉𝒊𝒏𝒈 𝒊𝒏𝒂𝒅𝒗𝒊𝒔𝒂𝒃𝒍𝒆 𝒐𝒓 𝒉𝒂𝒓𝒎𝒇𝒖𝒍