Hausa novel Hibba inasonki,ina matukar sonki har yaxamar mun kamar cuta.numfashina kece Inna rufe ido kece idan Ina mafarki kece,cida Sha na kece. Hibba narokeki ki yarda ayi mana aure please! Ta fusge hannunta cikin kuka tace yaya kayi mun rai kadaina fadin wannan kalmar Yaya idan na aureka mummy kenan taxama sirikata,waxan kaima karan mijina idan yayi mun badaidaiba?ku kadai nakedashi ya xanyi Yaya?! *** Kaddara ta fada mata anyi garkuwa da ita. Kaddara tasata yin nesa da yan uwanta da danginta gaba daya. *** Yin kidnapping(garkuwa)itace aikinshi.garkuwa da mutane itace dalilin xaman shi akasarnan bashi da kowa a kasar,dagashi sai abokan aikinshi. Aikin shi nakarshe kafun ya koma kasarshi itace dauke yarinyar alhaji mai rijiyar kudi. Hmmm abun ba acewa komai.kubiyoni ciki kuganewa idonku. charmingteemah@gmail.com