Ta kasance kyakyawar yarunya mai illimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta,bata da isasshiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi,bai kai mata matsayin wanda zata saurar ba.
Ya kasance kyakyawan namiji mai ji da kai da izxa haɗe da ƙarfim zuciya,bai da lokacin ko wace irin macea rayuwar shi illah yarinya ɗaya da ya kasance yana burin mallaka a rayuwar sa amma ita kuma yarinyar,bata san yana yi ba..
Ya tsani halin ta na izzada jijji da kai,haka itama ta tsane shi da halin shi dan ba suda kyakyawar fahimta a tsakanin su..
The two will keep on clashing on rach other countlessly..
Don't miss out the exciting,expolsive,romantic,hot,love story,tragic,pains,cheat,wild thought,brainstorming and lot's more..
Kerp up with me siyama ibraheem on this amazing love epic of IYA RUWA FIDDA KAI(love saga).
Make sure you don't miss any part of the book,is yet to come your way very soon..!!!