CUTAR KAI
  • Reads 22,949
  • Votes 488
  • Parts 17
  • Time 6h 35m
  • Reads 22,949
  • Votes 488
  • Parts 17
  • Time 6h 35m
Ongoing, First published Nov 10, 2020
"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa  da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata  tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina  Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi  Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai ..

"  babu abinda ke damunki  sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki  hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka  ba ...

"kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai  ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi  ya'yan masu gida karfi .....
All Rights Reserved
Sign up to add CUTAR KAI to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
The QB Bad Boy: Playing for Keeps cover

The QB Bad Boy: Playing for Keeps

51 parts Complete

As Dallas and Drayton navigate life in the spotlight, Spencer is navigating intense feelings for Nathan - her best friend's brother. ***** Dallas and Drayton are planning their wedding, talking babies and learning how to navigate life in LA now that Drayton is a hotshot football player in the big leagues. Meanwhile, Spencer and Nathan are back at home in Colorado, coming to terms with their feelings for one another and learning how to co-parent with Grayson, the father of Spencer's daughter. Will the realities of adult life strengthen them - or will their relationships break? [Sequel to The QB Bad Boy and Me] [[word count: 150,000-200,000 words]]