HADISAI GUDA DARI KASHI NA DAYA INGANTATTU DAGA BAKIN ABI HURAYRA,NANA AISHA (R.A) DA SAURANSU......SANNAN BUKHARI DA MUSLIM NE SUKA RUWAITO HADISAN. NAYI RUBUTUN WANNAN LITTAFI DOMIN AMFANAR DA AL'UMMA TA HANYAR ZAMANTAKEWA,TARAYYA DA KU RAYUWA ME INGANCI GA MUSULMAI...... FASSARA DAGA YAR UWARKU ZULAYKHA SAEED KU KASANCE TARE DA NI A KODA YAUSHE ALLAH YA AMFANAR DA MU GA DUKKAN ABINDA MUKA TATTAUNA......All Rights Reserved