Shin kana son jin tarihin masoyi Annabi Muhammad (S.A.W) tare da darussan da suke ciki don amfanuwa da ilmantar da kanka da waƴanda ke kewaye da kai? Shin kana son tantance abin da ya tabbata a janibin ma'aiki da kuma wanda wasu suka ƙirƙira suka jinginashi gare shi? Kana son sanin alaƙar da ke tsakanin Annabi, Ahlul baiti da Sahabbai? Karanta wannan ingantaccen tataccen littafi don jin tarihin fiyayye kuma zaɓaɓɓen halitta. Sanin tarihin Annabi wajibi ne ga kowane musulmi.All Rights Reserved