51 parts Complete MatureLabarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane.Yana fasa auren ta ya aura K'awarta Suhailat wacce tajima da fad'awa soyayyah da malamin nasu SIR SALMAN.
Ba suda Asali wannan shine musabbabin wanzuwar Zafin rai da Abeedah take da shi.Taci burin dawoda martabar iyayanta dan mutanen duniya su daina zargin cewa iyayenta zaman dadiro suke yi.
Ta 6idda kamanninta ta dawo tamkar iny'amura inda ta koma garin adamawa wajen kakanta mahaifin uwar ta dan dawoda Asalinsu.Taje gidan a sigar y'ar aiki,in da take kula da duk wani motsin en gidan.nan tagane cewa kowa ha'intar kakanta yake cikiko harda matar kakanta.wacce har qungiya take dashi wanda akeyi duk mako dan kawai a cuta kakanta.Hajia nenne tayi ma Abeedah tayin shiga wannan k'ungiyar intaki kuma zatasa a kasheta. Mutum d'ayane tak ta gaza ganewa shin yana ha'intar kakan nata ko akasin haka?.Waye shi wanan mutumin da take gani jefi jefi a gidan wanda ta lura kowani mahaluki a cikin gidan na tsoronsa?.............
Ku biyoni sannu a hankali zan warware maku zare da abawa.Shin Abeedah zata amsa tayin kungiyar da Hajia Nenne ta mata?shin waye wannan mutumin da batasan ko ha'intar kakanta yake ko a kasin hakan?shin zata iya dawo da mahaifiyarta cikin ahalinta?any'a zata iya cika wannan burin data d'aukar ma mahaifiyarta kuwa?
Kubini a sannu zaku sha labr