kamar yadda k'addara ta had'a auren ba tare da nayi tsammani ba haka zan zama silar gutsire shi . Shin abune me yiwuwa? tun daga ranar daya shigo rayuwa ta komai ya cenja. ku biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma kaddarar rayuwan Mami duk akan rashin sanin waye shiAll Rights Reserved