Wanna labari ne akan wata Yarinya wadda take samun tsangwama da zalinci awajen kakarta. Kakar tata ta dauke karar tsana ta dorawa mata(Haseena) Do follow me to witness the love story of Haseena and Julabid. Follow me ,vote, comment and share. Thanks so much love too you all😍💕.All Rights Reserved