Labari akan wata sangartacciya Kuma shagwabbabiyar yarinya me suna SIYAAM wato jikar kakar ta,ita dai wannan yarinya zata kamu da soyayyar wani bawan Allah,Wanda ze kasance yayan ta me suna imaan (Man),Amman Kuma ta ta kaddarar ita ce baya son ta Yana son budurwar da ya hadu da ita me suna huu-dah,sedai ko zuwa gaba ta yuyu ze iya son ta,bari muga yadda abun nasu ze kaaya. shin ko yaya zata kasance,se an biyo mu sannan za'a gani ..All Rights Reserved