Hanan babbar ya gun Mahaifin ta da tun tana matashiyar budurwa nauyin Kula da kanin ta kwallo daya ya ratayu a wuyan ta suka sha gwagwar maya a gidan Mahaifin su anan Kishiyar mahaifiyar su ta dunga aiban ta su tana iye dasu shin ya rayuwar su zata kasan ce a hanun ta. Shin menene makomar hakurin su? Wa Hanan zata aura a samari ukun da ta tsici kanta da tarkon da suke dana mataAll Rights Reserved