ASEELA COMPLETE
  • Reads 21,450
  • Votes 1,696
  • Parts 52
  • Reads 21,450
  • Votes 1,696
  • Parts 52
Ongoing, First published Dec 23, 2020
Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahankali ta fara ɗaga ƙafarta tana ƙoƙarin ja da baya da niyyar guduwa sai dai nauyin jikinta shi ya hana ta gudu har suka ƙaraso inda take, mararta ce ta ɗan karta mata bayanta ya riƙe sannu ahankali ta tsugunna ta duƙa agurin wani irin azababben ciwo na cinta, jeruwa suka yi sahu-sahu sannan suka fara zagaye ta suna faɗin wasu kalmomi da sam bata fahimtar mai suke faɗa, " YAMDUMISA! YAMDUMISA!! YAMDUMISA BISRATIK KUZAR!!!,  KIMBASA MIN! KIMBASA MIN!! KIMBASA MIN MAR FAZKINBAT!!! " ( BARKA! BARKA!! BARKA DAI SHUGABA!!!, DAWOWARKU NASARA CE! DAWOWARKU NASARA CE!! DAWOWARKU NASARA CE TARE DA FANSA!!! ) haka suka dinga zagayeta suna maimaita kalmomin bakinsu shugaban ɓangarori biyun masu ɗauke da farin ƙyallen nan suna zazzaga mata wannan kyalen akanta, ciwon da take ji ƙara tsananta yake banda ihu ba abinda takeyi sai kiran sunan KABEER take tana maimaitawa, idan abun ya kuma tsananta ta kuma kiran Kabeer ko Habeebee amma ko gezau basu fasa wannan surutan nasu ba kuma basu fasa zagayeta ba suna yarfa mata wannan farin ƙyallen ba, wani lokacin ma wannan ruwan mai yauƙi na ɗiga ajikinta, ita bata ma san suna yi ba saboda azabar ciwo fatanta kabeer ya kawo mata ɗauki.

     Ta ɗan ɗauki lokaci ahaka kamar minti talatin ahaka sai ji sukayi kukan jariri alokacin ta galabaita sosai amma ahaka take yunƙurin ɗaukar abinda ta haifa dan neman tsira daga garesu,  sai dai kafin tayi wani yunƙuri tuni shugaban ƙwarangwal ɗin nan ya kai hannu yayin da shima shugaban mai mummunar hallitar shima ya kai hannunsa, atare suka suka ɗago jaririyar kowanne ya riƙe hannunta ɗaya yana faɗin, " KAGARSIN BIDA, KAGARSIN BIDA LANBISMA GIRUS " ( KA
All Rights Reserved
Sign up to add ASEELA COMPLETE to your library and receive updates
or
#23destiny
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Darkness (Complete) cover
တစ္ဆေသတို့သား cover
ဒီအပြစ်သားက ရှင်သန်လို...(၂) (DTS) cover
මයුර නිම්න🦚🦚💐(YIZHAN )✅✔️ cover
ဒီအပြစ်သားက ရှင်သန်လို cover
ကိုယ်တူစိတ်ခွဲ ချစ်သူ(灵异片演员app)[COMPLETED] cover
နတ်ဆိုးအုပ်စုက ငါလေးကို ဖွင့်ပြောချင်နေတယ် cover
လူသားလိုမိစ္ဆာမျိုး... cover
//𝙱𝙻𝙰𝙲𝙺 𝙰𝚗𝚍 𝚆𝙷𝙸𝚃𝙴 //        ( 𝓪𝓵𝓹𝓱𝓪 𝓪𝓷𝓭 𝓞𝓶𝓮𝓰𝓪) cover
ဆိုက်ကို  cover

Darkness (Complete)

65 parts Ongoing

သရဲနှိမ်နင်းတဲ့ မိသားစုကဆင်းသက်လာတဲ့ ဝမ်ချန်းဆိုတဲ့ ကောင်လေးဟာ သရဲတစ်ကောင်ကြောင့် ကျိန်စာမိသွားပြီး မိသားစုအမွေကို မဆက်ခံနိုင်ခဲ့ပါဘူး... ဒါပေမဲ့ အမှောင်ထဲကနေ သူ့ကိုကာကွယ်နေတဲ့ တစ်စုံတစ်ယောက်ကတော့ အမြဲရှိနေခဲ့တယ် သရဲႏွိမ္နင္းတဲ့ မိသားစုကဆင္းသက္လာတဲ့ ဝမ္ခ်န္းဆိုတဲ့ ေကာင္ေလးဟာ သရဲတစ္ေကာင္ေၾကာင့္ က်ိန္စာမိသြားၿပီး မိသားစုအေမြကို မဆက္ခံနိုင္ခဲ့ပါဘူး... ဒါေပမဲ့ အေမွာင္ထဲကေန သူ႕ကိုကာကြယ္ေနတဲ့ တစ္စုံတစ္ေယာက္ကေတာ့ အၿမဲရွိေနခဲ့တယ္