Taken wannan labarin Soyayyar gaskiya, kuma labarin gaskiya da zai tsuma zuciyar makaranci.
Allah SWA ya halicci ababen halitta biyu a duk fad'in duniyar nan, walau jinsin aljannu ko kuma na mutane.Haka kuma ya sanya soyayya a tsakanin zukatan juna, Rabuwa a koda yaushe tana iya faruwa ba tare da kwakkwaran dalili ba, wani lokacin soyayya za ta iya kaura tun kafin a je ga batun Mutuwa.
Red alert kenan Komai tsananin soyayyar da ka kewa masoyinka dole wata rana za ka wayi duniya d'aya daga cikinku ya koma ga mahaliccinsa.
Idan Haka ta faru ba wai yana nufin shi kenan rayuwar mutum ta zo ƙarshe ba, dole ka d'auki dangana, domin ba ka san sirrin da ke tattare da haka ba.
The One-shots revolve around the journey of a devoted single father navigating the complexities of parenthood and his deepening bond with his sons.
Each story highlights the unique challenges and heartwarming moments they share, capturing the essence of love, resilience, and the unbreakable ties of family.
If you are interested, please check it out. I hope you enjoy it.