MATAR MUHSEEN💑

MATAR MUHSEEN💑

  • WpView
    Reads 8
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing6m
WpMetadataNoticeLast published Wed, Mar 25, 2026
Kema kinsan matar muhseen jaruma ce,babu yadda za'ayi wannan yar karamar alhakin ta tsoratani,don nafi karfinta nesa ba kusa ba,meye akayi akayita,wallahi wallahi,kinji rantsuwar dan musulmi ko yau idan nace babu shi babu ita ya zauna.................. Ni fa dariya mah ta ban,lokacin da ammi tace min wai na aura ya muhseen kwata kwata rai nah bai so ba,saboda ni bana son auran hadi don wahala mutum yake sha balle idan aka hada ka da wanfa baya sonka aiko kana tattare da aiki,amma da wannan ballagazar matar tasa tazo taci ma innata mutunci naji ai gwanda ma ayi aurar naga karshen bala'in nata,bata san nafi karfinta ba kenan............ Tsokaci kenan,oya ku biyo ni don nazo muku da sabon salo,wanda zai nishadantar daku ya ilimantar da ku sannan ya fadakar daku........ Nice take har kullum ummeeter Zaku iya bina ta facebook ta sunan umm amina zakari Ko kuyi magana dani ta whatsApp a 08062529819 ❤❤❤❤❤❤❤❤❤💋
All Rights Reserved
#16
ameerah
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • ခိုဝင်တိမ်းမူးမြတ်နိုးရပါသော...နှလုံးသားငယ်
  • The Royal's Love
  • Her Prison, Her Pleasure(Intersex)(EDITING)✓
  • The Sinister
  • UNFAITHFUL HEART
  • The Enigma's debt
  • AKSHARA - THE FORGOTTEN SEED
  • Heer~THE UNWANTED DAUGHTER
  • No Place Like Home - PREVIEW ONLY
  • Temperature Gap

"ဘယ်အရာမှမမြဲဘူး ....Nothing is permanentတဲ့ အချစ်တွေဆိုတာကလည်း Permanentဖြစ်နေဖို့ ပတ်ဝန်းကျင်ကောင်းကောင်းလိုတယ် ...."

More details
WpActionLinkContent Guidelines