FURUCI NA NE
  • Reads 47,861
  • Votes 3,710
  • Parts 37
  • Time 12h 7m
  • Reads 47,861
  • Votes 3,710
  • Parts 37
  • Time 12h 7m
Complete, First published Jan 11, 2021
"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki.....
"ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne  atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".
shiru tayi can ta nisa  tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".
dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."
tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".
murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".
All Rights Reserved
Sign up to add FURUCI NA NE to your library and receive updates
or
#274sadness
Content Guidelines
You may also like
RAYUWAR BADIYYA ✅  by Aishatuh_M
61 parts Complete
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi. Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai. Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu. _______ Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?
You may also like
Slide 1 of 10
Recollection cover
MEKE FARUWA cover
DOCTOR EESHA👩‍⚕️ cover
𝐁𝐎𝐘 𝐎𝐑 𝐆𝐈𝐑𝐋. cover
BA'A KANTA FARAU BA cover
RAYUWAR BADIYYA ✅  cover
𝒅𝒆𝒍𝒖𝒔𝒊𝒐𝒏||𝙏𝙆 cover
5 Years Ago cover
NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅) cover
squid game x reader S2 cover

Recollection

49 parts Ongoing

Book 2 of the 𝕱𝖎𝖌𝖍𝖙𝖈𝖑𝖚𝖇 series {Duology} 𖤓 𝕾𝖔𝖒𝖊 𝖒𝖊𝖒𝖔𝖗𝖎𝖊𝖘 𝖓𝖊𝖛𝖊𝖗 𝖑𝖊𝖆𝖛𝖊 𝖞𝖔𝖚𝖗 𝖇𝖔𝖓𝖊𝖘. 𝕿𝖍𝖊𝖞 𝖇𝖊𝖈𝖔𝖒𝖊 𝖕𝖆𝖗𝖙 𝖔𝖋 𝖞𝖔𝖚. 𖤓 𝕬𝖈𝖈𝖆𝖑𝖎𝖆 𝕸𝖔𝖗𝖊𝖑𝖑𝖎 got tricked once, but she vowed never to be fooled twice. Never saw the accident coming. Never imagined her long-lost best friend to be the one behind it. Death, vengeance and pain have been the very foundations of her life. She had one enemy left for her revenge to be complete. She knew what had to be done in order to see the blood spill from his veins. She had to walk down memory lane and dig up the past she didn't want to unravel. Collect the memories she had locked away for good. But first... 𝒔𝒉𝒆 𝒉𝒂𝒅 𝒕𝒐 𝒅𝒊𝒆. 𖤓 𝗿𝗲𝗰𝗼𝗹𝗹𝗲𝗰𝘁𝗶𝗼𝗻 /ˌ𝘳ɛ𝘬əˈ𝘭ɛ𝘬ʃ(ə)𝘯/ 𝘯𝘰𝘶𝘯 the action or faculty of remembering or recollecting something. •a thing recollected; a memory. plural noun: recollections 𖤓 Book #1 must be read first. ⚠️Read the trigger warnings inside⚠️ 🔞 ❗️I don't own any of the photos. I just made the aesthetics.❗️ 𖤓 Started: 14/07/2024 Completed: 𖤓