labarin wata yarinya mai son cika burinta duk da kalubalen d take fuskanta ta rasa kowa nata bata da madogara shin burin nata xae cika ko aaa kuma tayaya ????????ku biyoni ni Areesha Bello domin jin yadda xata kayaAll Rights Reserved
22 parts