Bakandaniyya ta shirya gasar muhaqara na musamman don lingiyoyin marubuta
Jigo koyar da dabarun rubuce-rubuce ta hanyar kafar sadawa (internet) sannan dan kara zakulo haziken marubuta
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......