DA RABO NA.
  • Reads 503
  • Votes 21
  • Parts 2
  • Time 8m
  • Reads 503
  • Votes 21
  • Parts 2
  • Time 8m
Ongoing, First published Feb 13, 2021
DA RABO NA Labarin wata matashiyar Bazawara ce, wadda  ta mayar da Maɗigo (LEZBIAN) Maganin dake magance mata ciwon Sha'awa, ba don komai ba sai don huce takaicin da Marigayin mijinta ya cusa mata a zuciya, sakamakon rashin iya sauke hakkokin ta dake wajen sa, da kuma gallazawa.

Kwatsam! Sai ta faɗa makaranta domin ta cigaba da karatu, da kuma  samun damar tarayya da ƴan mata masu jini a jika.

Burinta ya cika na samun duk abinda take so, ga karatu ga kuma tsala-tsalan ƴan mata a tare da ita koda yaushe, saboda tana tana da kuɗi, duk abinda take so, zata same shi. Babban cikas ɗin da ta samu shine, Soyayyar ta da ta kama wani abokin karatun ta.
.
Ya sha azaba iri-iri, kuma karatunsa ya gurgunta duk saboda wannan bazawara, amma baya ji da ganin komai, shi dai burin sa ya mallaketa.

Ku biyo ni a cikin wannan Labari mai suna da RABO NA domin jin yadda Wannan cakwakiya zata kaya.
All Rights Reserved
Sign up to add DA RABO NA. to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

10 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!