DUNIYAR NAN labari ne da ya shafi rayuwar da akeyi a Yanzu an dauki rayukan mutane tamkar na dabobi yaran masu kudi suna wulakanta ya'yan talakawa akwai 'kalubale sosai acikin sa inda fulani zasu gwada zallar ikonsu Akan rayukansu da kuma na dabobinsu akwai yaudara acikinsa da kuma tsantsar nadama tausayi soyayya munafurchi duk acikin wannan Sabon salon labarin duniyar nanAll Rights Reserved