ta aure shi badan tana so ba sai Dan biyayya yayin da shi Kuma ita yake bala'in so, tayiwa saurayin alkwarin ko tayi aure baza ta rabu dashi ba zasu kasance tare.
Ban taba nema na rasa ba,komai nawa ready yake tun kafin lokacinsa yayi,saidai Allah ya jarabceni ta hanya mafi wahala,ta Yaya zan samu yarda da soyayyar dangin mijina?bayan abinda suke nema daga gareni banida iko da baiwa kaina shi?