Labarin Hafsa da ƙanwarta Halima. Hafsa ta kasance mace mai kishi, yayin da Halima ta kasance mai sanyin hali, Hafsa ta kasance mace mai ganin ido, yayin da Halima ta kasance mace mai son kyautatawa ɗan uwanta. Ya kenan in Hafsa ta fahimci Halima tana son saurayin da zata aura? Ya kenan in aka wayi gari Hafsa ta san Halima tana tsananin ƙaunar FAHAD!?.
Daha fazla bilgi