littafine da yake dauke da darussa na rayuwa da yadda Mata suke falling ma physique na mazah without minding halayyar su na zamantakewar yau da kullum, littafine dauke da nadama, tausayi da hakuri, labarine da zai sake wayar Mana da kai a fannin fadawa soyayya da garaje, labarine da zai mutukar fadakantar damu✍️ ©JiddahbuariiAll Rights Reserved
1 part