Su shida 6 ne suke tafiya cikin k'urmun bak'in dajin da baka iya hango k'arshen shi, kai sai kayi kwanaki kana zagaye dajin batare da ka fita ciki ba, daji ne dake da hatsarin gaske fiye da tunanin mutum, duk wani bala'o'i ba wanda be had'a ba, ga namomin daji da dodanni har aljanu akwai, fitintinu dai daban-daban, amma haka suke ratsa dajin batare da sunji tsoro ba Kasance dani don jin su wanene waɗannan mutanen.All Rights Reserved